1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Shirin Safe

November 28, 2021

A cikin shirin za ku ji gwamnatin Taliban ta Afghanistan ta sha alwashin fitar da 'yan kasar daga yunwa da tsadar rayuwa bayan da ta kafa gwamnatin Musulunci. Akwai rahoto kan yunkurin rundunar sojin Najeriya na kawar da cutar da damuwa a tsakanin dakarunta. An sami wasu litattafan tarihi da rubutun Larabci da Kanuri da Hausa a Damagaram Nijar. Akwai rahoto daga Kamaru game da cutar 'tarin fuka'.

https://p.dw.com/p/43aJK