1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Shirin Safe

November 27, 2021

A cikin shirin za ku ji kasashen duniya na rige-rigen kulle sufuri a tsakaninsu da Afirka ta Kudu kan sabon nau'in corona na Omicron. Akwai rahoton kan yadda yunkurin janye tallafin man fetur na gwamnatin Najeriya ya bar baya da kura. Muna tafe da zargin da wasu matan aure  a Nijar ke yi wa mazajensu na keta musu haddi.

https://p.dw.com/p/43Ywd