1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Shirin Safe

November 18, 2021

A cikin shirin za ku ji Amirka ta janye Najeriya daga cikin kasashen da ke tauye hakkin addini gabanin ziyarar Sakataren harkokin kasar Antony Blinken a Abuja a wannan Alhamis. ECOWAS ta kakaba wa firaminista da ministocin Mali takunkumi. Akwai rahoto kan yawaitar katsewar lantarki a birnin N'Djamena shelkwatar kasar Chadi.

https://p.dw.com/p/438St