1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaJamus

Shirin Safe

September 26, 2021

A cikin shirin bayan labaran duniya za ku ji a wannan Lahadi Jamusawa ke zabar  wanda zai samu nasara wajen maye gurbin shugabar gwamnati Angela Merkel. Mutanen Legas na Najeriya na duba alakarsu da gwamnatin Jamus karkashin Angela Merkel. A Nijar  an yi wani babban taron haddadiyar kungiyar kwadagon kasar wato USTN a birnin Yamai. Akwai rahoton Himma dai Matasa da Sharhunan Jaridun Jamus.

https://p.dw.com/p/40s2T