1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe.

Abdoulaye Mamane Amadou
September 3, 2021

A cikin shirin za a ji cewa masana da dama a duniya na ci gaba da tofa albarkacin bakinsu kan mummunan tasirin da annobar corona ta yi wa tattalin arzikin kasashen Afirka a yayin da a Najeriya kwamitin ilimi ya yi bitar halin da ake ciki a Sakkwato.

https://p.dw.com/p/3zr7L