1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaJamus

Shirin Safe

August 4, 2021

Shirin ya kunshi yadda aka zargi wasu tsoffin ministoci a Ghana da barnata miliyoyin daloli da sunan kwangilar gina gidaje. A jihar Taraba a Najeriya an yi sulhu tsakanin shugaban sarakunan jihar da Fulani bororoji da ake zargi da aikata muyagun laifuka.

https://p.dw.com/p/3yW0V