1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin safe.

Zainab Mohammed Abubakar
May 13, 2021

Rahotanni daga birnin Delhin kasar Indiya na nuni da cewar, mutane 362,727 ne suka kamu da cutar corona, a yayin da wasu dubu 4,120 suka rasa rayukansu cikin tsukin sao'i 24 da suka gabata.

https://p.dw.com/p/3tKk9