1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Shirin Safe

April 24, 2021

A cikin shirin za ku ji mutuwar marigayi tsohon shugaban Chadi Idriss Deby na ci gaba da haifar da jimami sannan a Kadunan Najeriya kudin fansa Naira miliyan 800 da 'yan bindiga suka nema kafin sako daliban jami'ar da suka sace na jefa fargaba a zukatan jama'a. A Nijar Musulmin kasar ne suka shaida wa DW yadda suke azumi a cikin yanayi na zafi da ake ciki.

https://p.dw.com/p/3sVjd