1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaJamus

Shirin Safe

April 18, 2021

Shiirn ya kunshi labaran duniya da rahotanni. A labarai Boko Haram bangaren al-Barnawi ta kashe sojoji a sansaninsu da ke Biu na jihar Borno. Cikin rahotannin za a ji halin da 'yan gudun hijira ke ciki mara dadi a wannan lokaci da Musulmi ke azumin watan Ramadana. Da ma wasu rahotannin.

https://p.dw.com/p/3sC9z