1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Shirin Safe

March 30, 2021

A cikin shirin bayan labaran duniya akwai rahoto a kan daukewar wutar lantarkin da ake fuskanta a manyan biranen kasar Ghana da rahoto kan bude shari'ar da ake yi wa dan sandan Amirka farar fata bisa zargin kisan bakar fata George Floyd da rahoto a kan korafin 'yan adawar Jamhuriyar Nijar da kuma burin Najeriya na amfani iskar gas a wuraren da take amfani da man fetur.

https://p.dw.com/p/3rMSs