1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Shirin Safe

February 12, 2021

A cikin shirin za ku ji cewa kimanin Fulani makiyaya 4000 sun bar kudancin Najeriya zuwa arewacin kasar don guje wa hare-haren da suke zargin ana kai musu. Akwai rahoto kan yadda ake samun kalaman batanci a yakin neman zaben shugaban kasa na Jamhuriyar Nijar sannan da rahoto game da yadda Zimbabuwe ke amfani da dokokin kullen corona wurin dakile fadin albarkacin baki.

https://p.dw.com/p/3pFfn