1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Shirin Safe

February 7, 2021

A cikin shirin za ku ji yadda Shugaba Joe Biden na Amirka ke shirin kaddamar da tsarin tallata 'yancin masu madigo da luwadi a kasashen duniya. Akwai rahoto game da zanga-zangar da 'yan adawa suka so gudanarwa a kasar Chadi sai kuma yadda tsadar kayayyaki ta addabi kasar Guinea bayan da ta rufe iyakokinta na wasu watanni a tsakaninta da kasashe makwabta.

https://p.dw.com/p/3p0Cv