1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Shirin Safe

February 6, 2021

A cikin shirin za ku ji shugaban kasar Turkiyya ya ce kasashen yammacin duniya su daina yi wa kasarsa shisshigi. MDD kuma ta ce sabbin shugabannin Libya su yi kokarin hadin kan kasa kuma su kiyayi mafarkin mike kafa a kan madafun iko. Akwai shirin Afirka a Mako da ya kawo rahotanni gami da ra'ayoyin jama'a.

https://p.dw.com/p/3oybA