1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Shirin Safe

September 27, 2020

A cikin shirin: shugaban Côte d'Ivoire ya ce corona za ta hana fara amfani da kudin ECO, akwai rahoto kan rabuwar kawunan jam'iyyun adawar Kamaru da rahoto kan yunkurin dattawa a Sokoton Najeriya na tsare mutumcinsu da rahoto kan yadda corona da rashin tsaro ke kara jefa harkar yawon bude ido cikin mawuyacin hali a Jamhuriyar Nijar. 

https://p.dw.com/p/3j3mR