1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe.

Abdoulaye Mamane Amadou
August 17, 2020

A cikin shirin za a ji cewa Rundunar soja ta musamman a Kamaru na ci gaba da farautar mayakan kungiyar Ambazoniya masu hankoran ballewa daga kasar. A Jamhuriyar Nijar Jam’iyar MNSD Nassara ta tsohon shugaban kasar Tanja Mamadou ce ta gudanar da wani babban taronta na Congres na musamman don dinke barakatar da ta kunno kai.

https://p.dw.com/p/3h3pK