1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe

August 2, 2020

A cikin shirin bayan labaran duniya akwai rahoto a kan haramta sayar da gawayi da gwamnatin Najeriya ta yi da rahoto a kan yadda ake babbakar ragon layya a Ghana da kuma rahoto a kan yadda corona ke hana iyaye kai 'ya'yansu rigakafi a asibitocin Kamaru.

https://p.dw.com/p/3gHOW