1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe

May 14, 2020

A cikin shirin muna dauke da rahoto a kan yadda aka samu akalla kayuka 30 da 'yan bindiga suka tarwatsa a jihar Katsina Najeriya da rahoto a kan yadda coronavirus ke talauta gidajen rediyo da talabijin na Jamhuriyar Nijar da rahoto kan yaddda masana kimiyya suka kirkiro na'urar gwajin coronavirus a Afirka ta Kudu. Akwai kuma labaran duniya.

https://p.dw.com/p/3cBz4