1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe.

Abdoulaye Mamane Amadou
December 16, 2019

A cikin shirin bayan sauraren labaran duniya za a ji cewa: Shugabannin kasasashe manbobin kungiyar G5 Sahel sun kara jaddada matsayinsu na yin fito na fito da aiyukan ta'addanci a yayin wani babban taron kolinsu na birnin Niamey.

https://p.dw.com/p/3UsJP