1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe na:30.03.2018

Zulaiha Abubakar
March 30, 2018

A cikin shirin zaku ji cewar Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari da ke ziyarar aiki a birnin Lagos ya kaddamar da wasu ayyukan raya kasa da suka hada da tashar jiragen ruwa da kuma wata tashar motoci ta zamani a jihar.

https://p.dw.com/p/2vEJb