1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe na DW na ran 23.07.2016

Salissou BoukariJuly 23, 2016

A cikin shirin za a ji halin da ake ciki a nan Jamus bayan harin da wani matashi dauke da bindiga ya kai da yammacin ranar Juma'a a wata cibiyar kasuwanci ta birnin Munich.

https://p.dw.com/p/1JUg8