1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe na DW na ran 17.06.2016

Salissou BoukariJune 17, 2016

A cikin shirin za a ji rahoto kan Soma al'adar tashe da ake yi a kwanaki goma na tsakiyar Azumin watan Ramadan a birnin Kano na Tarayyar Najeriya.

https://p.dw.com/p/1J8XK