1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe na DW na 28.03.2018

Salissou Boukari
March 28, 2018

A cikin shirin za a ji cewa a wannan Laraba ce shugaban Koriya ta Arewa Kim Jong Un ya kammala ziyararsa a kasar China wanda ta kasance ta farko da ya yi a wata kasa ta waje tun bayan hawansa mulki a shekara ta 2011.

https://p.dw.com/p/2v6US