1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe na DW na 21.05.2016

Ahmed SalisuMay 21, 2016

Baya ga labaran duniya, shirin ya kunshi bitar muhimman rahotanni da suka dau hankali a nahiyar Afirka a wannan makon mai kare. Daga cikin irin rahotannin da muka tabo kuwa har na yajin aikin 'yan kwadago a Najeriya da batun kubutar wata yarinya 'yar makarantar Chibok daga hannun 'yan Boko Haram.

https://p.dw.com/p/1IsC4