1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe na DW na 20.03.2017

Salissou Boukari
March 20, 2017

A cikin shirin za a ji cewa dangantaka tsakanin Jamus da Turkiya na ci gaba da samun rauni, bayan da Shugaban Turkiya ke furta bakaken kalamai ga kasar Jamus da ma shugabar gwamnatin.

https://p.dw.com/p/2ZWBU