SiyasaShirin safe na DW na 15.12.2017To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMouhamadou Awal Balarabe12/15/2017December 15, 2017A cikin shirin za ku ji cewar Shugabannin gwamnatoci da kasashen tarayyar Turai na samun rarrabuwar kawunan kan mataki na gaba na tattaunawar da suke yi da Birtaniya bayan zaben raba gardama na Brexit don raba gari tsakaninsu a 2019. https://p.dw.com/p/2pPsfTalla