1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe na DW na 15.09.2017

Salissou Boukari
September 15, 2017

A cikin shirin za a ji cewa kasar Koriya ta Arewa ta sake wani sabon gwajin makamin nukiliya, wanda ya bi ta sararin samaniya kasar Japan. Tuni dai Kwamitin Sulhu na Majalisar Dinkin Duniya ya kira taron gaggawa kan lamarin.

https://p.dw.com/p/2k2MO