1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe na DW na 15.07.2017

Mouhamadou Awal Balarabe
July 15, 2017

A cikin shirin za ku ji cewa rundunar sojojin Amirka ta yi ikirarin kashe sabon shugaban kungiyar IS a Afghanistan Abou Sayed a wani sumame da ta kaddamar a Yuli a lardin kunar, watanni uku bayan mutuwar wanda ya gada a irin wannan yanayi.

https://p.dw.com/p/2gadB