1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe na DW na 15.04.2018

Salissou Boukari
April 15, 2018

A cikin shirin za a ji cewa, awoyi 24 bayan harin da kasashen Yamma suka kai a Siriya, a wannan Lahadin ne ake gudanar da babban zaman taron kasashen Larabawa na shekara-shekara wanda zai gudana a kasar Saudiyya.

https://p.dw.com/p/2w4J0