1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe na DW na 14.04.2018

Salissou Boukari
April 14, 2018

A cikin shirin za a ji cewa kasashen Amirka, Faransa, da Britaniya, sun kai hari a kasar Siriya, inda suka lalata wasu wurare guda uku da suka hada da wata cibiyar bincike, da kuma wani barakin sojoji.

https://p.dw.com/p/2w2T6