1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe na DW na 11.06.2017

Mouhamadou Awal Balarabe
June 11, 2017

A cikin shirin za ku ji cewwa bayan shafe shekaru kusa shida a gidan yarin Zintan bisa zargin ruruta wutar rikicin Libiya, masu tayar da kayar bayan kasar sun saki Saif al-Islam dan marigayi Muammar Gaddafi.

https://p.dw.com/p/2eTDX