SiyasaShirin safe na DW na 05.11.2018To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaSalissou Boukari11/05/2018November 5, 2018A cikin shirin za a ji cewa Shugaban kasar Chaina Xi Jinping, ya sanar a wannan Litinin din cewa kasarsa za ta ci gaba da buda kofofinta domin fadada harkokinta na kasuwanci da sauran kasashen duniya. https://p.dw.com/p/37ed9Talla