1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe na DW na 03.10.2018

Salissou Boukari
October 3, 2018

A cikin shirin za a ji cewa, Wani dan jarida dan asalin kasar Saudiyya Jamal Khashoggi, wanda kuma aka san shi da suka ga hukumomin na Saudiyya, ya yi batan dabo a birnin Istanbul na kasar Turkiyya tun lokacin da ya je karamin ofishin jakadancin kasar ta Saudiyya a birnin Istanbul.

https://p.dw.com/p/35u3M