1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin safe na DW Hausa (30.09.2018)

Zainab Mohammed Abubakar
September 30, 2018

Ministar harkokin waje ta kasar Indiya Sushma Swaraj, ta zargi Pakistan da ke makwabtaka da bayar da mafaka ga 'yan ta'adda, a wani jawabi data gabatar cikin bacin rai a taron kolin Majalisar Dinkin Duniya a birnin New York.

https://p.dw.com/p/35iwM