1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe na DW Hausa 22.02.2016

Kamaluddeen SaniFebruary 22, 2016

A cikin shirin za ku ji cewar Hukumar zabe ta Jamhuriyar Nijar CENI ta fara tattara zakamakon zabe a yayin da ake cigaba da yin wani zaben a wasu yankuna da aka sami matsala.

https://p.dw.com/p/1Hzc8