1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin safe na DW Hausa (19.08.2018)

Zainab Mohammed Abubakar
August 19, 2018

Gwamnatin kasar Turkiyya na cikin wadi na tsaka mai wuya na durkushewar tattalin arziki, biyo bayan takunkumin da Amurka ta kaka mata. An yi girgizar kasa a tsibiran Fiji da Tonga da Lombok.

https://p.dw.com/p/33Nbv