1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin safe na DW Hausa 17.02.16

Zainab Mohammed AbubakarFebruary 17, 2016

Shirin na wannan safiya ta Laraba ya kunshi rahotanni game da zaben sabon jam'iyyar PDP na Najeriya Modu Sheriff da ziyarar shugabar kasar Laberiya a Abuja daura da irin rawa da mata ke takawa a siyasar Nijar.

https://p.dw.com/p/1HwY9