1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe na DW 21.10.2017

Yusuf Bala Nayaya
October 21, 2017

A shirin za a ji Spain na shirin kwace iko da wasu fannoni da ke karkashin mahukuntan yankin Kataloniya. Faransa ta yaba wa Amirka kan dauki da ta kai mata a Nijar bayan halaka sojojinta. Akwai ma shirin Afirka a Mako.

https://p.dw.com/p/2mHUC