A cikin shirin za a ji sabon shugaban Afirka ta Kudu Cyril Ramaphosa a ranar Talata ya fada wa 'yan majalisar dokokin kasar cewa lokaci ya yi da za a fara bin diddigi kan irin rayuwar da masu rike da madafun iko suke yi. Yau take ranar harshen uwa ta duniya.