1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe na DW 11.12.2017

Yusuf Bala Nayaya
December 11, 2017

A cikin shirin za a ji kimanin mayakan IS 6,000 za su koma gida Afirka bayan taka rawa a yaki a Siriya da Iraki. Firaminista Netanyahu na fiskantar matsin lamba kan makomar Falasdinawa.

https://p.dw.com/p/2p7YF