1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe na DW 11.04.2018

Yusuf Bala Nayaya
April 11, 2018

A cikin shirin za a ji Chadi ta kubuta daga cikin kasashen da Amirka ta sanya masu takunkumi. Ana ci gaba da takaddama kan wa ke da hannu a amfani da makami mai guba a Siriya.

https://p.dw.com/p/2vpLL