1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe na DW 05.05.2018

Yusuf Bala Nayaya
May 5, 2018

A cikin shirin za a ji Isra'ila ta janye daga neman kujera a Kwamitin Sulhu na Majalisar Dinkin Duniya. An harbe jami'in diflomasiya na Sudan ta Kudu a Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya. Akwai shirin Afirka a Mako.

https://p.dw.com/p/2xD8i