1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe na 26.12.2017

SK2 / S02SDecember 26, 2017

A cikin shirin za a ji cewa a wannan Talata al'umar kasar Laberiya ke gudanar da babban zaben shugaban kasa zagaye na biyu inda za a fafata a tsakanin tsohon shahararren dan wasan kwallon kafa George Weah da mataimakin shugaban kasa Joseph Boakai.

https://p.dw.com/p/2pwQa