1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe na 20:06:2018

June 20, 2018

A cikin shirin za a ji cewa, tsohon mataimakin shugaban kasar Sudan ta Kudu, Riek Machar ya isa kasar Habasha domin ganawa da shugaba Salva Kiir a wani zama da aka shirya don tattauna hanyoyin kawo karshen rikicin yaki na kusan shekaru biyar da ya daidaita kasar.

https://p.dw.com/p/2zt9T