1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe na 17:04:2018

Ramatu Garba Baba
April 17, 2018

A cikin shirin za a ji cewa, kwararru sun shirya kai ziyara a kasar Siriya don soma bincike kan zargin amfani da sinadarin gas mai guba a wani hari da aka kai a Douma da ke yankin Ghouta a farkon wannan watan na Afrilu.

https://p.dw.com/p/2wAMm