1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe na 13.05.2017

May 13, 2017

A cikin za a ji cewa kungiyar Boko Haram ta sako sakon bidiyon da ke cewa za su ci gaba da kaddamar da hare-hare a Najeriya. Sakon ya kuma nuno wasu 'yan matan da kungiyar ke ikirarin 'yan Chibok ne da suka ki barin kungiyar.

https://p.dw.com/p/2cuSG