1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe na 09.02.2018

Ramatu Garba Baba
February 9, 2018

A cikin shirin za a ji cewa rundunar hadin gwiwa da Amirka ke jagoranta ta ce ta kame wasu mayakan kungiyar IS biyu 'yan asalin kasar Britaniya da suka yi kaurin suna a fille kan mutane bayan sun yi garkuwa da su.

https://p.dw.com/p/2sO7q