1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin safe: 30.08.2020

Zainab Mohammed Abubakar
August 30, 2020

A wannan Lahadin ce Indiya ta kafa tarihi na samun mafi yawan sabbin mutanen da suka kamu da coronavirus. Rahotanni na nuni da cewar cikin tsukin sao'i 24 kacal, mutane dubu 78, 761 sun kamu da wannan cuta.

https://p.dw.com/p/3hlmX