1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe 30.08.2018

Gazali Abdou Tasawa
August 30, 2018

A cikin shirin za ku ji cewa a Jamhuriyar Nijar hukumar kula da kafafan yada labarai ta kasa wato CSC na shirin dora haraji kan gidajen rediyo na kasa da kasa masu yada shirye-shiyensu ta zangon FM a Nijar.

https://p.dw.com/p/341Zf