1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe 30.06.2020

July 30, 2020

Cikin shirin akwai labaran duniya da kuma rahotannin da suka hada da; yadda aka kammala taron inganta karatun tsangaya a jihar Kaduna ta Najeriya, da ranar yaki da safarar bil Adama da kuma matsalolin da corona ke ci gaba da janyowa a kasashen Nijar da Kamaru da ma yadda ta shafi aikin Hajjin bana.

https://p.dw.com/p/3g97t