1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe 29.04.2020

Gazali Abdou Tasawa
April 29, 2020

A cikin shirin za ku ji cewa Faransa da kasashen G5 Sahel na matsa kaimi ga Chadi kan ta aika da sojojinta a kan iyakar kasashen Mali Nijar da Burkina Faso inda ta'addanci ya yi kamari.

https://p.dw.com/p/3bXws